DG Emojik✳ All languages ↗

DG EMOJIK / Hausa (Nijar)

Find and copy emojis

2255 imoji Your search stays in this browser.

Missing translations use English names. 2247 / 2255

Interface: English. Emoji names and search: Hausa (Nijar).

1361–1440 / 2255

sabon wata

duhu | sabon wata | samaniya | wata

hilalin wata mai ƙaruwa

fitowar wata | hilalin wata | hilalin wata mai ƙaruwa | jinjirin wata | mai ƙaruwa | ramadan | wata

wata na farkon kwata

kwata | rabin wata | samaniya | wata | wata na farkon kwata

wata wucewa rabi mai ƙaruwa

hasken wata | mai ƙaruwa | samaniya | wata | wata wucewa rabi mai ƙaruwa | wucewa rabi

cikakken wata

cikakke | cikakken wata | samaniya | wata

wata wucewa rabi mai ragewa

mai ragewa | wata | wata girman marar tuwo | wata mai ƙarewa | wata wucewa rabi mai ragewa | wucewa rabi

wata na ƙarshen kwata

kwata | ƙarshen wata | rabin wata | samaniya | wata | wata na ƙarshen kwata

hilalin wata mai ragewa

hilalin wata | hilalin wata mai ragewa | jaririn wata | mai ragewa | samaniya | wata | wata mai raguwa

hilalin wata

hilalin wata | jaririn wata | samaniya | wata

fuskar sabon wata

fuska | fuskar sabon wata | sabon wata | samaniya | wata

wata na farkon kwata tare da fuska

fuska | kwata | samaniya | wata | wata mai fuska | wata na farkon kwata tare da fuska

wata na ƙarshen kwata tare da fuska

alamar ƙarshen wata | fuska | fuskar wata | kwata | mafarki | wata | wata na ƙarshen kwata tare da fuska

mai aunin zafin jiki

awon zafi | mai aunin zafi | mai aunin zafin jiki | maʼaunin zafi da sanyi | yanayi | zafi

rana

cikin rana | da rana | haske | rana | takewar rana | tsirkiyoyi | yanayi | ƴaƴan rana

cikakken wata tare da fuska

cikakke | cikakken wata tare da fuska | cikar wata | fuska | fuskar cikakken wata | haske | wata

rana tare da fuska

fuska | haske | hasken rana | rana | rana mai fuska | rana tare da fuska | tsakar rana | yanayi | zafin rana

duniya mai zobe

duniya mai zobe | samaniya | satun | saturn | saturnayin

farin matsakaicin tauraro

falaki | farin matsakaicin tauraro | ilimin taurari | taurari | tauraro

tauraro mai haske

haska | haske | mai ƙyalƙyali | nasara | taurari | tauraro | tauraro mai haske | tauraro mai ƙyalƙyali | yi ƙyalƙyali

mashi

dare | faɗowa | faɗuwa | mashi | Tauraro | tauraro mai wutsiya

hanyar sama

cincirundon taurari | ɗangon taurari | hanyar sama | milky way | sarari | tashar samaniya | taurari

gajimare

gajimare | hadari | yanayi

rana a bayan gajimare

fitowa | gajimare | rana | rana a bayan gajimare | rana ta fito | safiya | sama

gajimare tare da aradu da ruwan sama

gajimare | gajimare tare da aradu da ruwan sama | ruwan sama | tsawa | walƙiya

rana a bayan ƙaramin gajimare

gajimare | hadari | rana | rana a bayan ƙaramin gajimare | yanayi

rana a bayan babban gajimare

ɓullowar rana | gajimare | rana | rana a bayan babban gajimare | safiya

rana a bayan gajimaren ruwan sama

gajimare | rana | rana a bayan gajimaren ruwan sama | ruwa da washewar rana | ruwan sama

gajimare tare da ruwan sama

gajimare | gajimare tare da ruwan sama | girgije | hadari | ruwa | ruwan sama | yayyafi

gajimare tare da ƙanƙara

dusar ƙanƙara | gajimare | gajimare tare da ƙanƙara | ƙanƙara | ruwan ƙanƙara | sanyi | yanayi

gajimare tare da aradu

aradu | gajimare | gajimare tare da aradu | tsawa | walƙiya

guguwa mai ƙarfi

gajimare | guguwa | guguwa mai ƙarfi | iska | yanayi

hazo

gajimare | hadari | hazo | yanayi

fuskar iska

busa iska | fuska | fuskar iska | gajimare | hadari | hura iska | iska | kaɗe

babban ruwa da iska

babban ruwa da iska | guguwa | guguwa mai ƙarfi | guguwar iska tare da ruwa | iska mai ƙarfi | jiri | juwa | yanayi

baƙangizo

auren jinsi | bakan gizo | baƙangizo | lgbt | lgbtq | luwaɗi | maɗigo | ruwan sama | sauya jinsi | tarayyar jinsi

rufaffiyar laima

laima | lema | rufaffiyar laima | ruwa | ruwan sama | sutura

laima

laima | lema | ruwan sama | sutura | yayyafi

laima tare da ɗige-ɗigen ruwan sama

ɗigo | laima | laima tare da ɗige-ɗigen ruwan sama | lema | ruwan sama | sutura | yanayi | yayyafi

laima a ƙasa

an kafa lema | laima | laima a ƙasa | lema | rana | ruwan sama

ƙarfin wuta na sama

aradu | cizon lantarki | hatsari | ƙarfin wuta | ƙarfin wuta na sama | lantarki | shokin | walƙiya | wuta | wutar lantarki

ɓarɓashin ƙanƙara

ɓarɓashin ƙanƙara | ɓurɓushin ƙanƙara | dusar ƙanƙara | ƙanƙara | ƙwayar ƙanƙara | sanyi | yanayi

mutumin ƙanƙari

ƙanƙara | mutum-mutumin ƙanƙara | mutumin ƙanƙara | mutumin ƙanƙari | sanyi

mutumin ƙanƙara ban da ƙanƙara

dusar ƙanƙara | ƙanƙara | mutum mutumin ƙanƙara | mutumin dusar ƙanƙara | mutumin ƙanƙara | mutumin ƙanƙara ban da ƙanƙara | sanyi

taurariya mai wutsiya

sama | sama jannati | samaniya | sarari | taurariya mai wutsiya | tauraro mai wutsiya

yanayi

dunƙulen wuta | dutse | faɗuwa | ƙarshen duniya | nauyi | sarari | tauraro

wuta

cin wuta | harshen wuta | kama wuta | kayan aiki | ƙuna | wuta | zafi

ɗan ɗigo

ɗan ɗigo | ɗigo | ɗigon hawaye | ɗigon ruwa | gumi | hawaye | mai ban dariya | sanyi

igiyar ruwa

igiya | igiyar ruwa | ruwa | teku | wasan kan igiyar ruwa | yanayi

fitilar-jack-o

bikin halloween | fitila | fitilar dodo | fitilar-jack-o | jack | kabewa | shagali | shan-kabewa | wasan shan kabewa

bishiyar kirsimati

bikin kisismeti | bishiya | bishiyar kirsimati | kiristanci | Kirsmati | shagali

wasan wuta

biki | daram | nishaɗi | shagali | tartsatsi | wasan wuta | yolo

na’urar sa wuta a gas

biki | ƙyalƙyali | na’urar sa wuta a gas | shagali | wasan wuta

mai ƙyalƙyalin wuta

balahira | bam | banga | fasawa | haske | mai fashewa | mai ƙyalƙyalin wuta | nakiya | tarwatsawa | wasan wuta | wuta

ƙyalƙyalai

* | ƙyalƙyalai | ƙyalƙyali | tauraro | walƙiya

balan-balan

balan-balan | balo | biki | shagali

mai bashewa na biki

ahayye | ayiyriri | biki | bikin ranar haihuwa | mai bashewa | mai bashewa na biki | nanaye | shagali | tada

ƙwallon confetti

ahayye | ayyiyriri | biki | confetti | ƙwallo | ƙwallon confetti | nanaye | shagali | taya murna

bishiyar tanabata

bana | bishiya | bishiyar tanabata | na japan | Na japan | shagali | tuta

adon bishiyar pine

adon bishiyar pine | banbu | bishiyar pine | gora | Na Japan | shagali

yar tsana Na Japan

biki | na japan | Na Japan | shagali | yar tsana | yar tsana Na Japan | ƴar tsana

tutar safa

karfasa | kifaye | kifi karfasa | safa | shagali | tuta | tutar safa

ƙararrawar ƙarfe ta iska

iska | ƙarar ƙararrawa | ƙararrawa | ƙararrawar ƙarfe | ƙararrawar ƙarfe ta iska | shagali

bikin kallon wata

biki | bikin kallon wata | kallon wata | shagali | wata

jar ambulan

fatan alheri | ganin lai | hongbao | jar ambulan | kuɗi | kyauta | saʼa

ribon

kwalliya | riban | ribon | shagali

naɗaɗɗiyar tsaraba

akwati | ba da mamaki | bikin ranar haihuwa | kyauta | naɗaɗɗe | naɗaɗɗiyar tsaraba | shagali | tsaraba

ribon na tunatarwa

riban | ribon | ribon na tunatarwa | shagali | tunatarwa

shigarwa

shigarwa | tiket | tikiti | tikitin shiga | tikitin shigarwa

tikiti

kulob | shigarwa | tikiti | tikitin shiga | tikitin shigarwa

medal na soja

biki | jarumi | lambar girma | lambar yabo | medal | medal na soja | nun bajinta | shagali | soja | soji

kofi

kambi | kambu | kofi | kofin zakaru | lambar girma | lambar yabo | nasara | wasa | zakara

medal na wasanni

kyauta | lambar yabo | lambar zinare | mai nasara | medal | medal na wasanni | nasara

medal na farko

gwal | kyauta | lamba ta ɗaya | lambar yabo | lambar zinare | medal | medal na farko | na ɗaya | na farko | ta ɗaya | zinare | zinari

medal na biyu

azurfa | kyauta | lambar azurfa | lambar yabo | medal | medal na biyu | na biyu

medal na uku

kyauta | lambar tagulla | lambar yabo | medal | medal na uku | na uku | tagulla

ƙwallon ƙafa

bal | ƙwallo | ƙwallon ƙafa | messi | ronaldo | taka leda | tamola | wasa | wasan ƙwallo | wasan ƙwallon ƙafa

wasan baseball

bal | ƙwallo | ƙwallon wasan baseball | wasan baseball

bal ta wasan kirket

bal ta wasan kirket | kwallo | ƙwallo | maras lokaci | safar hannu | tanis | tenis | tennis | wasa | wasan motsa-jiki

wasan ƙwallon kwando

bal | kwando | ƙwallo | ƙwallon kwando | wasan kwando | wasan ƙwallon kwando

wasan ƙwallon raga

bal | gem | ƙwallo | ƙwallon hannu | wasa | wasan ƙwallon raga