DG Emojik✳ All languages ↗

DG EMOJIK / Hausa (Nijar)

Find and copy emojis

2255 imoji Your search stays in this browser.

Missing translations use English names. 2247 / 2255

Interface: English. Emoji names and search: Hausa (Nijar).

1601–1680 / 2255

gilashi mai ƙara girma mai nunawa hagu

gilashi | gilashi mai ƙara girma mai nunawa hagu | gilashin bincike | kayan aiki | kimiyya | ƙara girma | mai ƙara girma | manuni | nema

gilashi mai ƙara girma mai nunawa dama

gilashi | gilashi mai ƙara girma mai nunawa dama | gilashin bincike | kayan aiki | madubi | madubin bincike | madubin kimiyya | madubin nazari | mai ƙara girma | nema

kyandir

fitila | fitilar kyandir | hasken kyandir | hasken wuta | kyandir | kyandiri | wuta | wutar kyandir | wutar lantarki

kwan fitila

fitila | gulob | gulof | haske | kunnawa | kwan fitila | ƙwai | ƙwan fitila | ƙwan lantarki | mai ban dariya | na lantarki | shawara | wuta

tocila

fitila | haske | kayan aiki | na lantarki | tocila | wuta

jan fitilan takarda

fitila | haske | ja | jan fitilan takarda | jar fitila | ƙwan fitila | sanda | wuta

fitilar diya

diya | fitila | fitilar diya | fitilar mai | fitilar man kaɗai | fitilar ruwa | haske | mai

littafin rubutu mai sama na ado

bangon littafi | littafi | littafin rubutu | littafin rubutu mai sama na ado | mai ado | makaranta | rubutu | sama

rufaffen littafi

ilimi | ja littafi | karatu | littafi | rufaffe | rufaffen littafi

buɗaɗɗen littafi

buɗaɗɗen | ilimi | laburare | littafi | littafi buɗaɗɗe | makaranta | shafin littafi

koren littafi

ilimi | kore | koren littafi | laburare | littafi

shuɗin littafi

bulun littafi | karatu | littafi | shuɗi | shuɗin littafi

littafi mai ruwan goro

karatu | littafi | littafi mai ruwan goro | littafi ruwan goro | ruwan goro | Vote littafi

littattafai

ɗakin karatu | ilimi | karatu | laburare | littafai | littafi | littattafai | makaranta | nazari | rubutu

littafin rubutu

karatu | littafi | littafin rubutu | makaranta

laja

daftari | laja | leja | littafi | littafin rubuta lissafi | littafin rubutu | rakwad

shafi mai nannaɗi

bayani | daftari | naɗewa | nannaɗaɗɗiyar takarda | nannaɗi | rubutu | shafi | shafi mai nannaɗi | takarda

gungura

gungura | nannaɗaɗɗiyar takarda | nannaɗe takarda | takarda

shafi mai kallon sama

buɗe shafi | daftari | sabon shafi | shafi | shafi mai kallon sama

jarida

gidan jarida | jarida | labarai | labaru | mujalla | takarda | yaɗa labarai

naɗaɗɗiyar jarida

jarida | labarai | labari | labaru | mujalla | naɗaɗɗe | naɗaɗɗiyar jarida | takarda

maɓallan ma’ajiyar rubutu

alamar littafi | ma sa maki | ma’ajiyar rubutu | maɓallai | maɓallan ma’ajiyar rubutu | maki | takarda

ma’ajiyar rubutu

alamar inda aka tsaya da karatu | alamar littafi | alamar tsayawa | inda aka tsaya da karatu | karatu | kilif | kiyaye shafin karatu | ma’ajiyar rubutu | maki

alamar liƙawa

alama | alamar liƙawa | alamar liƙe | laƙabi

tsabar kuɗi

arziƙi | azurfa | dala | dukiya | kuɗi | ƙarfe | naira | nera | taska | tsabar kuɗi | zinariya

jakar kuɗi

banki | biliyan | dala | dukiya | jaka | jakar kuɗi | kuɗi | tsabar kuɗi

akwatin dukiya

dukiya | dutsen ado | ganima | kaya masu kima | kuɗi | kyauta | luʼu-luʼu | zinare

takardar kuɗi na yen

banki | kuɗi | kuɗin banki | kuɗin ƙasa | takardar kuɗi | takardar kuɗi na yen | takardar kuɗi ta yen | yen

takardar kuɗi na dala

arziƙi | banki | dala | daloli | kuɗi | kuɗin banki | kuɗin ƙasa | takardar kuɗi | takardar kuɗi na dala

takardar kuɗi na euro

arziƙi | banki | euro | kuɗi | kuɗin banki | kuɗin ƙasa | takardar kuɗi | takardar kuɗi na euro

takardar kuɗi na fam

banki | fam | fan | kuɗi | kuɗin banki | kuɗin ƙasa | takardar kuɗi | takardar kuɗi na fam

kuɗi mai fikafiki

dala | dalar amurka | fikafiki | fuffuke | fukafuki | guduwa | kuɗi | kuɗi mai fikafiki | kuɗi masu fukafuki | kuɗin banki | takardar kuɗi | tashi

katin bashi

ATM | banki | bashi | kati | katin banki | katin bashi | katin cire kuɗi | katin kuɗi | katin rance | katin saka kuɗi | kuɗi

rasit

ajiyar kuɗi | hujja | lissafin kuɗi | rasit | rasiti | shaida

zanen lissafi mai ƙaruwa da yen

jadawalin farashin kasuwa | kuɗin cana | kuɗin yen | ƙaruwa | tashin kasuwa | Vote kuɗi | yen | zane | zanen lissafi | zanen lissafi mai ƙaruwa da yen

ambulo

ambulan | ambulo | imel | saƙo | saƙon imel | wasiƙa

imel

imel | saƙo | saƙo intanet | wasiƙa

ambulo mai shigowa

ambulan | ambulo | ambulo mai shigowa | imel | karɓa | mai shigowa | saƙo | saƙon ambulan | wasiƙa

ambulo tare da kibiya

ambulan | ambulo | ambulo tare da kibiya | imel | kibiya | mai fitowa | wasiƙa | wasiƙa mai shigowa | zuwan saƙo

tire na akwatin saƙon gefe

akwati | akwatin fayil | akwatin ofis | akwatin saƙo | akwatin saƙon gefe | akwatin wasiƙa | mel | tire | tire na akwatin saƙon gefe | tire na ofis | wasiƙa

tire na akwatin saƙo

akwati | akwatin saƙo | karɓa | mel | tire | tire na akwatin saƙo | tire na ofis | wasiƙa

fakiti

aike | akwati | fakit | fakiti | kwali | sadarwa

rufaffen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta

akwatin gidan waya | akwatin saƙo | akwatin wasiƙa | gidan waya | mel | rufaffe | rufaffen akwatin gidan waya | rufaffen akwatin saƙo | rufaffen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta | sadarwa

rufaffen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa

akwatin gidan waya | akwatin saƙo | akwatin wasiƙa | gidan waya | ƙasa-ƙasa | mel | rufaffe | rufaffen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa

buɗaɗɗen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta

akwatin gidan waya | akwatin saƙo | akwatin wasiƙa | buɗaɗɗe | buɗaɗɗen akwatin saƙo da ɗagaggiyar tuta | gidan waya | mel | saƙo | wasiƙa

buɗaɗɗen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa

akwatin gidan waya | akwatin saƙo | akwatin wasiƙa | buɗaɗɗe | buɗaɗɗen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa | gidan waya | ƙasa-ƙasa | mel | saƙo | wasiƙa

akwatin wasiƙa

aika wasiƙa | akwatin saƙo | akwatin wasiƙa | mel | saƙo | wasiƙa

akwatin ƙuri’a mai ƙuri’a

akwati | akwatin ƙuri’a mai ƙuri’a | akwatin ƙuriʼa | jefa ƙuri’a | kaɗa ƙuri’a | katin zaɓe | ƙuri’a | zaɓe

fensir

fensir | fensir da kilina | fensir mai kilina | fensiri | kilina

baƙin bakin alƙalami

alƙalami | alƙalami mai tawadar ruwa | bakin alƙalami | baƙin alƙalami | baƙin bakin alƙalami

alƙalamin ruwa

alƙalami | alƙalami mai inkin ruwa | alƙalami mai tawada | alƙalamin inki | alƙalamin ruwa | marmaro | tawada

alƙalami

alƙalami | biro

buroshin fenti

buroshin fenti | burushi | fenti | kwalliya | shafawa | zane

fensir mai launi

fensir mai launi | kala | kirayon | rubutu | zane

daftari

alƙalami | daftari | fensir | rahoto | rubutu | saƙo | takarda da fensir | wasiƙa

kilina

cire | fasa | gogawa | goge | gogewa | gyara | kuskure | rubutu | zane

jakar hannu

jaka | jakar aiki | jakar hannu | jakar ofis | ofis

foldar fayil

fayil | fayiloli | folda | foldar fayil

buɗaɗɗiyar foldar fayil

buɗaɗɗe | buɗaɗɗiyar foldar fayil | fayil | folda

masu rabawa fihirisan kati

akwatin ajiyar fayil | fihirisa | kati | kundi | kundin kati | mai rabawa | masu rabawa fihirisan kati | maʼajiyar fayil | maʼajiyar fayiloli

kalanda

kalanda | kwanan wata | lokaci | zamani

kalanda da aka yage

canja kalanda | cire kalanda | kalanda | kalanda da aka yage | lokaci

littafin rubutu mai lanƙwasawa

abin rubutu | littafin rubutu mai lanƙwasawa | mai lanƙwasawa | rubutu | shafin littafi | takarda

kalanda mai lanƙwasawa

abin rubutu | kalanda | kalanda mai lanƙwasawa | kwanan wata | mai lanƙwasawa | shafin kalanda

katin fihirisa

akwatin adana katin bayanai | fihirisa | kati | katin fihirisa | katin laburare | kundi | kundin kati | kundin laburare | rolodex

zanen-lissafi mai ƙarawa

bayanin hauhawar kasuwa | hauhawa | ƙarawa | ƙaruwa | salo | tashi | tashi sama | tashin gwauron zabi | zane | zanen lissafi | zanen-lissafi mai ƙarawa | zanen-lissafi mai ƙaruwa | zuwa sama

zanen-lissafi mai ragewa

faɗuwa | karyewar daraja | karyewar kasuwa | maʼaunin saukar kasuwa | salo | saukar daraja | saukar kasuwa | zane | zanen-lissafi | zanen-lissafi mai ragewa

allon jadawali

alƙaluma | allon jadawali | sanda | zane | zanen lissafi | zayyana

allon zane

allo | allon maƙala rubutu | allon zane | jadawali | rubutu

mai yin maki wuri

allura | fil | fin | kafe | mai yin maki wuri | takarda

kewayen mai yin maki wuri

alama | alamar wuri | fil | fil mai zagaye | kewayen mai yin maki wuri | mai yin maki wuri | sheda

kilif

kilif | kilif ɗin takarda | takarda

haɗaɗɗen kilif

haɗaɗɗen kilif | kilif | mahaɗi | takardu

miƙaƙƙiyar rula

kusurwa | miƙaƙƙen gefe | miƙaƙƙiya | miƙaƙƙiyar rula | rula

rula na alwatika

alwatika | kayan karatu | kusurwa | lissafi | rula | rula na alwatika | rular kusurwa | tsari

almakashi

almakashi | kayan aiki | takarda | tela | yadi | yankawa | yankewa

akwatin fayil na kati

akwati | akwatin ajiya | akwatin fayil | akwatin fayil na kati | akwatin ofis | fayil | kati

kabad na fayil

ajiya | durowa | fayil | kabad | kabad na fayil | kabed | kwabar fayil | maʼajiya | naɗawa a fayil

kwandon shara

kwando | kwandon shara | shara

a kulle

a kulle | kullalle | kwaɗo | makulli | na sirri | rufaffe