DG Emojik✳ All languages ↗

DG EMOJIK / Hausa

Find and copy emojis

2255 imoji Your search stays in this browser.

Missing translations use English names. 2247 / 2255

Interface: English. Emoji names and search: Hausa.

1–80 / 2255

fuska mai murmushin baki har kunne

baki har kunne | dariya | faran-faran | farin ciki | fuska | haƙora | mai kyau | mai murmushi | murmushi

fuska mai murmushi tare da manyan idanu

babba | baki | buɗe | farin ciki | fuska | haƙora | idanuwa | madalla | mai murmushi | murmushi | ya yi

fuska mai murmushi tare da idanu

baki | buɗe | dariya | farin ciki | idanuwa | ido | ƙyaƙyata dariya | mai murmushi | murmushi

fuska mai murmushi tare da idanuu

da kyau | farin ciki | fuska | haƙora | idanuwa | ido | mai murmushi | murmushi

murmushin yaƙe tare da lumshe ido

baki | buɗe | dariya | farin ciki | fuska | haha | hahaha | idanuwa | ƙyaƙyata dariya | lumshe ido | mai murmushi | matuƙar ban dariya | murmushi | rufaffe

fuska mai murmushi tare da gumi mai sanyi

baki | buɗe | damuwa | fuska | gumi | mai ɓacin rai | mai damuwa | mai farin ciki | mai murmushi | mai tsoro | murmushi | sanyi

mirgina a daɓe da dariya

a gani na | birgima | daɓe | dariya | dariyar ƙeta | dariyar mugunta | farin ciki | fuska | haha | hawaye | hehe | kuka | lol | mai ban dariya | murna

fuska mai hawayen murna

a gani na | dariya | dariyar ƙeta | dariyar mugunta | farin ciki | fuska | haha | hawaye | hehe | kuka | lol | mai ban dariya | murna

fuska mai murmushi kaɗan

farin ciki | fuska | kaɗan | mai murmushi | murmushi

fuska a birkice

fuska | hehe | kai-a-juye | murmushi

fuska narke

abin shaguɓe | ɓacewa | fuska | haha | kunyatawa | lol | mai narkewa | mai zafi | narkewa | ruwa | shaguɓe | zafi

fuska mai tsagewa

bayyanawa | fashewa | juriya | lulluɓewa | sauyawa | tashin hankali | tsagewa

fuska mai yin ƙifta

fuska | kwarkwasa | ƙiftawa | ƙiftawa da yawa | mai jawo shaʼawa | mai karya zuciya | tsokana | yin ƙiftawa

fuska mai murmushi haɗe da idanu

farin ciki | fuska | gamsuwa | idanuwa | ido | kunya | murmushi | yin murmushi

fuska mai murmushi tare da da’irar haske

aljana | almara | an sa albarka | farin ciki | fuska | mai zaman lafiya | malaʼika | malaʼiku | maras laifi | murmushi | na malaʼika | ruhi | sannu | tatsuniya | yin murmushi

fuska mai dariya da zukata

3 | bege | fasawa | fuska | kai | ƙauna | murmushi | shauƙi | soyayya | yin murmushi | zuciya | zuciyoyi

fuska mai murmushi tare da idanun zuciya

fuska | idanuwan zuciya | ido | ina son ki | ina sonki | ji | ke kaɗai gayya | murmushi | na runguma | runguma | runguma da sumbanta | soyayya | sumbanta | zuciyoyi

buga-tauraro

fuska | idanuwa | ido mai tauraro | murmushi | mutaƙar burgewa | tararo | wai-wai-wai | zumuɗi

fuska mai ba da wani sumba

bege | ɗoki | fuska | fuska mai ba da wani sumba | kewa | kin burge ni | kis | marari | masoyi | masoyiya | so | sumba

Fuska mai yin sumba

143 | fuska | ina son ki | jan raʼayi | kai | kwanan wata | runguma da sumba | saka kwanan wata | soyayya | sumba

fuska mai murmushi

faraʼa | farin ciki | fuska | fuska mai murmushi | mai shaci | mai walwala | murmushi | nishaɗi | sakin fuska

fuska mai yin sumba tare da rufaffen Idanu

a rufe | amsuwa | fuska | fuska mai yin sumba tare da rufaffen Idanu | gamsuwa | ido | kis | kunya | lumshe ido | masoyi | neman so | sumba

fuska mai sumba da idanu masu murmushi

dare | fuska | fuska mai murmushi | fuska mai sumba da idanu masu murmushi | fuska mai yin sumba tare da idanu masu murmushi | ido | ido rufe | kis | murmushi | sumba

fuska mai murmushi ɗauke da hawaye

farin ciki | fuska mai murmushi ɗauke da hawaye | godiya | hawaye | mai alfahari | murmushi | murna | sami sauƙi | shafar | smiley

fuska da take ɗanɗana abinci mai daɗi

abinci | daɗi | ɗanɗano | fuska | fuska da take ɗanɗana abinci mai daɗi | kwaɗayi | lagwada | lamushewa | lashewa | mai daɗi | murmushi | suɗe baki | um | yum | yunwa

fuska tare da harshe a waje

fati | fuska | fuska tare da harshe a waje | gwalo | harshe | lalala | tura haushi | ya yi

fuska tare da harshe a waje da ido mai ƙifta

abin dariya | dariya | dariyar mugunta | fuska | fuska tare da harshe a waje da ido mai ƙifta | gwalo | harshe | hauka | ido | ƙifta | zolaya

fuska mai masifar so

babba | fuska mai masifar so | idanu | ido | kwaɗayi | ƙarami | shashanci | shirme | wage baki

fuska da harshe waje da rufaffun idanu

Allah ya ƙara | dariya | dariyar ƙeta | dariyar mugunta | ɗanɗano | fuska | fuska da harshe waje da rufaffun idanu | gwalo | harshe | ido | ƙyaƙyacewa | ƙyalƙyalewa | maƙetaci

fuska mai bakin-kuɗi

an siye shi | baki | fuska | fuska mai bakin-kuɗi | fuskar kuɗi | kuɗi | kwaɗayin kuɗi | son naira

fuska mai murmushi tare da runguma

fuska | fuska mai runguma | ku zo | mai runguma | maraba | murna | runguma

fuska tare da hannu bisa baki

abin dariya | alʼajabi | au! | fuska tare da hannu bisa baki | kash | mamaki | nunin baƙin ciki | oh | rufe baki | sirri | to fa

fuska da buɗe idanu da miƙa baki

assha | ba a bakina ba | bakina da goro | fuska da buɗe idanu da miƙa baki | ina tsoro | kunya | mamaki | rashin yarda | tsorata | tsoro

fuska tare da leƙo ido ɗaya

fuska tare da leƙo ido ɗaya | jin kunya | kame | ƙurilla | leƙa ido ɗaya | leƙe | leƙe da ido ɗaya | zura ido

fuska mai shiru

fuska mai shiru | iya bakinka | kama bakinka | mai shiru | rufe baki | shiru | shish | ya isa | yi shiru

fuska mai tunani

fuska | fuska mai tunani | hangen nesa | laʼakari | nazari | tunani | tunowa

fuska mai sarawa

cansa | e | eh | fuska mai sarawa | haka | ina sarawa | jinjina | rana | sarawa | sojoji | tabbas | to | yassa

fuskar baki mai zif

ba a bakina ba | baki | baki mai zif | fuska | fuskar baki mai zif | kame baki | kulle baki | rufe baki | shiru | sirri | zif

fuska tare da ɗagaggiyar gira

alʼajabi | ɗaga gira | ɗagaggiyar gira | fuska tare da ɗagaggiyar gira | hmm | mai shakka | mamaki | maras aminci | rashin yarda | shakka | tsoro

fuska mai tsaka-tsakanci

ba ruwana | babu kyau | fuska | fuska mai tsaka-tsakanci | fuskar gwalewa | ko a jikina | kurum | mai tsaka-tsakanci | mai zan ce | mara damuwa ko farin ciki | mara shige | me zan ce | zura ido

fuska mara shige

ba ruwana | ban sani ba | fuska | fuska mara shige | mara shige | maras shige | oho | rashin jin daɗi

fuska ban da baki

ba a magana | ba abin cewa | ba magana | ba ta cewa | baki | fuska | fuska ban da baki | mai shiru | shiru | sirri

kewaye da ɗige fuska

baƙin ciki | ɓace | ɓoye | damuwa | ganuwa | hm | kai ka sani | kewaye da ɗige fuska | ko in kula | ko ma me ne | mai gabatarwa

Fuska a sama

fuska | hadari | hayaƙi | kai | marafkani

fuska mai murmushin wauta

bos | fuska | fuska mai murmushin wauta | gatsine | gira | iya-shege | kanne ido | murguɗa baki | murmushin wauta | oga | wauta | yaƙe | zargi

fuska mara sha’awa

ba annashuwa | ba faraʼa | baƙin ciki | fusata | fuska | fuska mara sha’awa | jimami | kishi | mara sha’awa | rashin jin daɗi | takaici

fuska tare da idanu masu mirgina

fari da ido | farin ido | fuska | fuska tare da idanu masu mirgina | harara | idanu | kaɗa idanu | kallon hadari | kallon hadarin kaji | kallon sama da ƙasa | mai mirgina | rainin hankali

fuska na ɗauren fuska

ciza haƙora | duba haƙora | ɗauren fuska | fuska | fuska na ɗauren fuska | haƙora | likitan haƙora | tsanani | yaƙe | yaƙunanniyar fuska

numfashin fuska

busa | busa iska | gajiya | gajiya tilis | hayaƙi | kai | kukan azaba | neman iska | numfashi | numfashin fuska | raɗa | sauki | tararrabi | tausayi

fuska mai yin ƙarya

fuska | fuska mai yin ƙarya | ƙarya | maƙaryaci | pinocchio | sarkin ƙarya | sharri | zuƙi ta malle

girgiza fuska

alʼajabi | fuska | gigice | girgiza | girgizar ƙasa | hauka | ruɗe | tsorace

girgiza kai a kwance

a kwance | aʼa | girgiza | girgizawa | kai

Girgiza kai a tsaye

e | Girgiza kai a tsaye | yarda da kai

fuska mai kwancin hankali

aminci | fuska | fuska mai kwancin hankali | kunya | kwancin hankali | kwanciyar hankali | natsuwa | samun sakewa

fuska mai yin tunani

fushi | fuska | fuska mai yin tunani | gundura | kunya | mai sanyin jiki | mai yin tunani | rashin burgewa | shiru-shiru

fuska mai jin barci

barci | fuska | fuska mai jin barci | gajiya | jin bacci | kuka

fuska mai nuna ɓacin rai

ɓacin rai | fuska | fuska mai nuna ɓacin rai | nuna ɓacin rai | yawu | yawun barci | zubar da yawu

fuska mai yin barci

barci | dare | fuska | fuska mai yin barci | gajiya | gyangyaɗi | kwanciya | minshari | mu kwan lafiya | sai da safe | zzz

fuska mai kumburi a ƙasan ido

fuska | gajiya | idanuwa | jakunkuna | mai jin barci | makara

fuska mai abin rufen fuska na kula da lafiya

abin rufen fuska | fesmas | fuska | fuska mai abin rufen fuska na aikin kula da lafiya | fuska mai abin rufen fuska na kula da lafiya | likita | magani | maras lafiya | sanyi | takunkumi

fuska mai tsinken awon zafin jiki

awon zafi | cuta | fuska | fuska mai tsinken awon zafin jiki | lafiya | mara lafiya | maras lafiya | rashin lafiya | tsinken awon zafin jiki | zafin jiki

fuska mai bandejin-kai

bandeji | ciwo | fuska | fuska mai bandejin-kai | jin zafi | rauni

fuska mai tashin zuciya

amai | fuska | fuska mai tashin zuciya | hararwa | kumallo | mai tashin zuciya | mara lafiya | muni | rashin lafiya

fuska yin amai

abin ƙyama | amai | fuska yin amai | fuskar yin amai | hararwa | kwaɓa | ƙyanƙyami | maras lafiya

fuska mai yin atishawa

atishawa | fuska | fuska mai yin atishawa | Fuskan rashin lafiya | geshundheit | mura | rashin lafiya | zazzaɓi

fuska mai zafi

fuska | fuska mai zafi | gajiya tuɓus | gumi | haki | jar fuska | jin zafi | shan zafi | zafi | zafin bugu | zazzaɓi | zufa

fuska mai sanyi

daskarewa | dusar ƙanƙara | fuska mai sanyi | fuska mai shuɗi | hunturu | icicles | jin sanyi | rawar ɗari | rawar haƙori | sanyi

fuska mai kasala

buguwa | cikin maye | fuska mai kasala | idanu mara kyau | jiri | mankas | matashin tukwici | rawar baki | tsuke baki

fuska mai jin jiri

fuska | fuska mai jin jiri | gajiya | jiri | juwa | mutuwa | rashin lafiya | zazzaɓi

fuska da ido karkatace

damuwa | ɗaure kai | fuska da ido karkatace | jiri | jiri-jiri | juwa | karkace | ku | rikice | rikitace | wai | wuhuhu

kai mai bashewa

ba zai yiwu ba | fasa kai | fashewa | firgitacce | kai mai bashewa | ƙarya ne | mamaki | tarwatsewa

fuska mai hular kaboyi

cowboy | dariya | fuska | fuska mai hular kaboyi | hula | kaboyi | kaboyi na mace

fuska mai liyafa

biki | farin ciki | fati | fuska mai liyafa | hula | liyafa | murna | ranar haihuwa | shagali | taya murna | usur | walima

sauya fuska

ɓadda kama | ɓuya | ɗan leƙen asiri | fuska | gashin baki | gashin gira | gira | hanci | leƙen asiri | sake kama | sauya fuska | tabarau

fuska mai murmushi tare da tabarau

alamar jin daɗi | bakin ruwa | fuska | fuska mai murmushi tare da tabarau | gayu | gilashi | hasken rana | mai duhu | mai haske | mai ni’ima | murmushi | rana | tabarau

fuska mai daƙiƙi

ɗan baiwa | fuska | fuska mai daƙiƙi | gilashi | gogagge | gwani | mai azanci | mai basira | mai daƙiƙi | mai fikira | mai ilmi | mai wayo | soko

fuska tare da tabarau mai ido ɗaya

aji | attajiri | fuska tare da tabarau mai ido ɗaya | isasshe | iya-yi | jan-aji | ƙaƙale | mai cunkusa | tabarau a ido ɗaya

rikitacciyar fuska

a ruɗe | ban sani ba | fuska | harara | hm | me zan ce | rashin tabbas | rikicewa | rikitacce | rikitacciyar fuska

fuska mai karkataccen baki

e mana | fuska mai karkataccen baki | kokwanto | mai shakka | meh | raina | raini | rashin jin daɗi | rashin tabbas | shakku | tantama

fuska mai damuwa

alhini | baƙin ciki | damuwa | fuska | fuska mai damuwa | ƙaguwa | mai damuwa | na ƙagu | takaici | tsoro